World News

Sakamakon zabe daga kudancin Nigeria tsakanin atiku tinubu kwankwaso peter obi

Masha Allah sakamakon zabe daga kudancin nigeria tsakanin atiku abubakar da peter obi da kuma asiwaju bola ahmed tinubu da kwankwaso .

A gaskiya kwankwaso baya kawo wuta a kudancin nigeria kamar sauran yan takarar tinubu ya wuce kowa a yankin yarabawa amma atiku ne na biyu .

Sai peter obi na uku sai kuma kwankwaso Allah ka zabama mana mafi alkhairi a cikin su gaba ki daya Ameen summa ameen .

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈