World News

Sabuwar wakar dauda kahutu rarara jagaba ya karbi kasa

Mawaki dauda kahutu rarara ya Saki wakar jagaba ya karbi kasa tun kafin inec ta bayyana sakamakon zabe a kasata nigeria .

Wannan lamari yayi matukar jawo Cece kuce a social media wasu suna zagin mawaki rarara wasu kuma suna yaban mawakin akan wakar .

Ita dai inec yakamata a bari tukunna ta bayyana sakamakon kafin wani ya fara murna ko farin ciki akan hakan saboda reshe zai iya juyewa da mujiya .

Thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈