World News

Yanzu yanzu ankama inec sun kulle Kansu suna ta dangwalawa apc kuri u a daki

Yanzu yanzu asiri ya tonu ankama ma aikatan inec da mamure inda suke ta dangwalawa APC kuri u masu yawan gaske .

Wata Mata ma aikaciyar inec inda akai mata video tana dangwalawa apc kuri u masu yawa Dino melaye ne ya wallafa videon a shafin sa na facebook .

Amma a yanzu haka anfara tunanin a soke zaben saboda magudi yayi yawan gaske a zaben LP da PDP ne suka bukaci a soke zaben .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈