World News

Yanzu yanzu ankama Wanda ya dirkawa yarsa ciki har ta haihu

Innalillahi wa Inna ilaihirraj un ke duniya ina zaki damu gaskiya wannan lamari ya girmama yanzu yanzu anyi nasarar kama wanda yayi wa yarsa ciki .

Allah kasa Mufi karfin zuciyarmu ankama wani mutum Wanda yayiwa yarsa ciki harta haihu wannan lamari akwai kura ba yar karama ba .

Allah ya shirya shi yasa ya gane gaskiya Ameen summa Ameen Allah ya tsaremana imaninmu gaba ki daya da addinin Mu musulunci .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈