World News

Kalli bidiyon yadda aka daura auren tijjani asase kanabaro na shirin aduniya

Alhamdulillah an daura auren jarumin kannywood wanda akafi Sani da tijjani asase kanabaro a shirin film din aduniya .

Masha Allah tijjani asase canabaro ya angwance da zukekiyar budurwa a Yau asabar 4/3/2023 jaruman kannywood irinsu g fresh na kalala sun mai kara wajan zuwa gurin bikin .

Allah ya sanya alkhairi a cikin bikin nasu Allah yasa matar zama ce har abada mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya da kuma na kannywood .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈