World News

Kalli bidiyon yadda murja ta fara sharar asibitin murtala hukuncin da kotu ta yanke mata

Jarumar tik tok murja Ibrahim kunya wacce kotu ta yanke mata hukuncin sharar asibitin kwararru na murtala Muhammad dake kano .

Jarumar tik tok murja ibrahim kunya Ta fara cika umarnin kotu bisa yadda kotun ta yanke Mata hukuncin sharar tsawon sati uku .

Ankamasu ne bisa laifin bata tarbiyar yara a social media da kuma rashin kunya Allah yasa mudace Ameen summa ameen mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site mai albaraka .

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈