World News

Innalillahi wa inna ilaihirraj un Allah yayiwa mahaifiyar dr ahmad gumi rasuwa

Innalillahi wa Inna ilaihirraj un Allah ya yiwa mahaifiyar babban malamin addinin musuluncin nan mai suna dr Ahmad gumi rasuwa .

Kulli nafsin za ikatul maut Allah yayi mata rasuwa ne a birnin abuja wanda nan da sai ga duniya ta dauka Allah yasa karshen wahalar ta kenan .

Su kuma yayanta Allah ya basu hakurin rashin Ameen summa Ameen mun gode Ku Ci gaba da ziyartar wannan site mai albarka do min samun labaran duniya DA kuma na kannywood .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈