World News

Masha Allah kalli yadda aka gudanar da bikin mawaki aminu alan waka Karo na biyu

Alhamdulillah Masha Allah an gudanar da daurin auren babban mawaki a masana antar kannywood aminu Alan waka .

Angudanar da wannan daurin aure Ne a jihar katsina daura local government a wannan satin kamar yadda dokin karfe suka wallafa .

Yanzu dai aminu Alan waka ya zama angon rukayya alkasim Allah ya bada zaman lafiya Ameen summa ameen mun gode da ziyartar wannan site mai albarka da kuke yi a koda yaushe .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈