World News

Tirkashi anhana wani boka shiga banki saboda ya bude kofar bankin da asiri

Tirkashi anhana wani boka shiga wani babban banki acceses a anambra saboda ya bude kofar bankin da asiri wato siddabaru .

Wannan lamari yayi matukar bani mamaki da naji ance boka ya bude kofar banki da asiri wato siddabaru saboda abun abun Al ajabi .

Gaskiya ya kamata hukuma tayi aiki akan wannan boka da aka kama Allah ya shiryeshi Ameen summa Ameen Ku Ci gaba da ziyartar wannan site mai Albarka domin samun labaran duniya .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈