World News

idan ka isa ka daina kiran wasu suna rubuta maka waka kuma ka daina waka da mace martanin naziru sarkin waka

Tofa mawaki Naziru sarkin waka yayi zazzafan mart ani zuwa ga mawaki dauda kahutu rarara akan waka DA kuma siyasar kano .

Mawakin naziru yace idan mawakin dauda kahutu rarara ya isa ya daina kiran mawaka suna tayashi waka sannan kuma ya daina waka da mace kuma ya daina saka challenge idan yayi waka .

Nazirun ya bayyana hakan a wata hira da sukai da tashar DCL hausa a shafin su na youtube Allah yasa mudace Ameen summa ameen .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈