World News

bidiyon mawaki rarara yana tikar rawa a daki ya jawo cece kuce

Tirkashi bidiyon mawaki dauda kahutu rarara yana tikar rawa a tiktok ya jawo Cece kuce a kafafen sada zumunta Facebook youtube tikotok .

Tashar Hausa world news tv sun wallafa wannan bidiyon na mawaki dauda kahutu rarara yana rawa sannan kuma mutane suna ta martani akan hakan duba da yanayin girmansa .

Amma baiji kunyar yin rawar ba a bainar Jama’a allah yasa mudace ameen summa Ameen Ku Ci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya .

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈