World News

Videon dattijon daya auri sa’ar jikarsa ya fita suna more soyayya

Da dumi duminsa dattijon da ya auri yarinya mai karamin shekaru sun fara fita yawon shakatawa tare da amaryarsa .

Bayan mutane suna ta Cece kuce akan hotunan bikin su sai ga wasu zafafan hotunan nasu a mota sun fita shakatawa tare kamar yadda jaridar rariya suka wallafa akan shafin nasu .

Allah ya basu zaman lafiya Ameen summa Ameen Ku Ci gaba da ziyartar wannan site mai suna Hausa world news tv do min samun labaran duniya da kuma na kannywood .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈