World News

Yanzu yanzu ankama yan daban zabe a kano da makamai a mota

Alhamdulillah yanzu yanzu sojoji sunyi nasarar Kama yan daba DA makamai a jihar kano don tada tarzoma a filin kada kuru’u .

A gaskiya wannan zabe yana cike da hadari ba kadanba saboda jihar kano kowa karfinsa ya kawo tsakanin nasir Yusuf gawuna da Abba gida gida tafiyar kwankwasiyya kenan .

Allah yasa ayi lafiya kuma a gama lafiya Ameen summa Ameen Ku Ci gaba da ziyartar wanna site mai Albarka do min samun labaran duniya .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈