World News

Yanzu yanzu cikakken bayani akan ganin watan Ramadan a kasar saudia

Yanzu yanzu muka samu Labarin ganin watan ramadan a tashoshi kamar haka Nigeria Hausa repoters ,alfijir Hausa , rariya , da sauransu ,

Anga watan ramadan a kasar saudia da kuma daular larabawa a kasar u.a.e ya kamata dukkan wani musulmi ya tashi da azumin ramadan .

Allah yasa ayi azumi lafiya a gama lafiya Allah ya kawo mana dauki a tsadar rayuwa da ake fuskanta a watan Ramadan mungode sosai da sosai

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈