World News

Koda wasa rarara yayi mun wakar cin mutunci saina batar dashi Dino melaye abba gida gida yace

Da dumi duminsa Yanzu yanzu cikakken Dan siyasar nan dino melaye yayi alkawarin cewa idan mawaki dauda kahutu rarara yayi mai wakar cin mutunci saiya batar dashi .

Shi kuma Abba gida gida zababben gwamnan jihar kano yace zai gudanar da gwamnati irin ta kwankwaso ruwan fanfo da free education a jihar ta kano .

Allah yasa mudace Ameen summa Ameen Allah ya tabbatar mana da zaman lafiya a kasar mu nigeria ya kuma taimaki addininmu musulunci .

Thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈