World News

Abba gida gida zai Gaji bashin kudi billiyan 125 da ganduje ya karbowa kano

Labari da dumiduminsa Abba gida gida zai gaji bashin naira billiyan Dari da ashirin da biyar da doriya kamar yadda jaridar idon mikiya suka rawaito .

wannan labari ya samo asali daga jaridar mikiya kamar yadda suka wallafa kuma suka yi karin bayani akan hakan .

tsohon gwamnan jihar kano dr abdullahi umar ganduje shine ya karbowa wannan jihar ta kano wannan bashin allah yasa mudace ameen summa ameen mun gode ku ci gaba da ziyartar wannan site mai albarka .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈