World News

Babu wanda ya bani kyautar gida ko mota domin na rage asara karyane cewar rarara

labari da dumi duminsa mawaki dauda kahutu rarara ya karyata jita jitan cewa anbashi kyautar mota da kuma katon gida domin rage asara .

bayan ankonawa mawaki dauda kahutu rarara gida rahotanni na yawo cewa anbawa rarara kyautar gida da mota kuma wannan labari ba gaskiya bane karyane .

mai yada labarai na mawakin a social media yayi bayani akan hakan kuma ya karyata wannan batun na bawa rarara kyautar gida da mota mun gode ku ci gaba da ziyartar wannan site mai albarka .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈