World News

Kalli yadda rarara ya rabawa mutane kayan abinci da kudin cefane ramadan kareem

mawaki dauda kahutu rarara ya raba kayan abinci ga mabukata kuma sannan da kudin cefane dukka ya rabar a wannan watan na ramadan .

wannan aikin alkhairi da mawaki dauda kahutu rarara yayi allah ya saka masa da alkhairi sannan kuma allah yasa ya karba a gidan aljanna .

ameen summa ameen ku ci gaba da ziyartar wannan site mai suna hausa world news . com domin samun labaran duniya da kuma labaran siyasa mun gode .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈