World News

shin da gaskene naziru yaje yiwa rarara jaje akan kona masa gidansa kalli wannan bidiyon don ganin

shin wai da gaskene naziru sarkin waka yaje gurin mawaki dauda kahutu rarara domin yimai jaje akan abinda ya faru na kona mai gida .

anata yada wannan labarin na cewa naziru sarkin waka yaje yiwa mawaki dauda kahutu rarara jaje alhalin kuma wannan labari ba gaskiya bane .

gaskiyar lamarin shine wannan hoto sun hadu ne a gurin zaman makoki naziru da rarara shine aka dauki wannan hoto amma ba jaje naziru yaje yiwa rarara ba allah yasa mudace ameen summa ameen .

thanks fir watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈