World News

Bayan dino melaye ya gargadi rarara akan wakar cin mutunci ga waka kuma ansaka mai zafi

Da dumi duminsa yanzu yanzu ansaki wata waka wadda akai mata lakabi da wakar da rarara yayiwa dino melaye ta cin mutunci .

wannan lamari ya farune a shafin tik tok yadda aka dakko wannan wannan wakar mai suna alaye barawo ne ake hada ta da hoton dino melaye cewa rarara ne yamai wakar cin mutunci .

kuma wannan lamari ba gaskiya ne ba saboda wakar ma ta dade ba sabuwar waka bace wakar gwamnan kogi state ce yahaya bello ta tazarce .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈