World News

Masha allah kalli yadda jaruma momee gombe take gudanar da umara a kasa mai tsarki

masha allah jarumar kannywood kenan wadda akafi sani da suna momee gombe a yayin da take gudanar da ibada a kasar saudi arabia .

a gaskiya wannan abu abun ban sha, awa ne sosai kuma ya kamata dukkan yan uwa musulmai mu bada gudunmawa wajan yin ibada cikin sauki a wannan wata mai dumbun albarka .

allah ya karbi ibadummu yasa muna cikin yantattu a wannan wata mai alfarma mu guji aikata alfasha allah yasa mudace ameen summa ameen .

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈