World News

masha allah musulunci ya sami karuwa jarumar nollywod ta musulnta kalli bidiyon nan don ganin

yanzu yanzu wata babbar jarumar fina finan nollywood ta musulunta inda a take tayi yunkurin canja sunanta zuwa babban suna amina .

alhamdulillah a gaskiya wannan ba karamin abun alfahari bane musulunci ya samu karuwa allah ya bata ikon riko da addini su kuma sauran allah ya ganar dasu gaskiya su shigo musulunci .

ameen summa ameen ku ci gaba da ziyartar wannan site mai suna hausa world news . com domin samun labaran duniya da kuma labaran kannywood .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈