World News

Yanzu yanzu an maka rarara a kotu kan zargin damfarar kudi milliyan goma da dubu dari uku

Tirkashi da dumi duminsa yanzu yanzu an maka mawaki dauda kahutu rarara a kotu akan zargin damfarar milliyan goma da dubu dari uku .

wani bawan allah da suka gudanar da kasuwancinsu tare da mawaki dauda kahutu rarara ne ya bayyana hakan a gaban kotu inda yace ya nemi hakkinsa ba, a bashi ba shine ya shigar da kara .

Tofah duk yadda ta kaya a gaban kotu zamu kawo muku a wannan tasha mai albarka da yaradar allah mun gode kuci gaba da ziyartar wannan site .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈