World News

Ashe faduwa zabe nasa mutum hauka zazzafan martanin naziru sarkin waka

Tofah naziru sarkin waka ya fitar zazzafan martani mai zafi inda ya wallafa akan shafinsa na tik tok cewa ashe faduwa zabe nasa dan karamin hauka .

Bayan faduwa zabe da jam iyar apc tayi a jihar kano ne kananin maganganu sukai ta biyo baya a kano shine ya jawo naziru sarkin waka yayi wannan martani na cewa ashe faduwa zabe nasa dan karamin hauka .

to allah yasa mudace ameen summa ameen kuci gaba da ziyartar wannan site mai suna hausa world news . com domin damun labaran duniya .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈