World News

Ta faru ta kare adam a zango ya saki matarsa yanzu yanzu inda mutane ke cewa junaidiyya ce silar hakan

Tirkashi yanzu yanzu adam a zango ya saki matarsa safiya chalawa akan wasu dalilai dake nuni da cewa junaidiya gidan badamasi ce sila .

wannan lamari yayi matukar kidima jama, a a fadin duniya wanda ake cewa shine mutuwar auran jarumin na shida a duniya sannan kuma mutane na cewa jarumin kannywood din yana da auri saki .

To wannan lamari babu wani abu da zamuce sai dai allah yasa mudace ameen summa ameen su kuma allah ya hada kowa da rabonsa .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈