World News

Asirin wani katon banza ya tonu mai shigar mata yana karbar kudin samari kalli bidiyon nan kagani

Tofah dubun wani katon banza dake shigar mata don yaudarar samari da kuma cin kudin samari ya cika inda yake shigar mata gaba ki daya jikinsa .

wannan abu yayi matukar daukar hankalin jama’a a social media saboda shigar mata yake gaba ki daya jikinsa har kunshi da kuma make up da saka abubuwan hannu wannan abu yaci tira .

Toh allah ya shiryasa ameen summa ameen muma allah ya shirya mu allah kasa mudace mu gama da duniya lafiya ameen mun gode sosai da sosai .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈