World News

Yanzu yanzu hukumar yan sanda ta kori masu bawa rarara tsaro daga aiki duka

Tofah lamari ya girmama yanzu yanzu hukumar yan sanda ta kasa baki daya ta kori yan sandan dake bawa mawaki dauda kahutu rarara tsaro .

ba komai ne yasa aka kori yan sandan nan ba illa wani harbe harbe da sukai bayan raka mawakin dauda kahutu rarara mahaifarsa dake garin katsina state danja local govt kahutu rabon kayan abinci .

tofah gaskiya wannan lamari ya girma allah yasa mudace ameen summa ameen kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈