World News

Idan ba’ayimin aure ba ko cikin shege nayi kada wani yamin magana cewar murja maryam yahaya ta shiga bakin duniya

Tirkashi murja ibrahim kunya tayi magana akan cewa idan ba’ayi mata aure ba ko cikin shege aka ganta dashi kar ayi mata wata magana .

maryam yahaya tayi wani bidiyo a shafin tik tok daya jawo cece kuce a social media saboda tsiraicinta ya fita a bidiyon a wannan wata na ramadan .

allah ya kara shiryamu sannan kuma ita murja allah ya bata miji nagari sannan yasa su zauna lafiya ameen summa ameen mun gode da ziyartar wannan site mai albarka

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈