World News

Yanzu yanzu sanarwa anga watan sallah a kasarmu nigeria ga videon

Da dumi dumin sa yanzu yanzu mun samu sabon labari cewa anga jinjirin watan ramadan a wasu sassa a kasar mu ta nigeria .

garuruwa da dama irinsu jigawa state yobe state da maiduguri dukka anga watan ramadana allah ya karbi ibadummu yasa mu cika da imani .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈