World News

Aljanin da yazo hawan sallah gombe wannan shekarar ma ya dawo hawan

Tofah ana wata ga wata a waccan shekarar data gabata ansamu wani matashi da yayi shigar aljanu a jihar gombe yazo akayi hawan sallah dashi a yanzu haka yau ma ya dawo za’a sake dashi .

wannan mutumi daga baya mutane suka gane ba aljani bane mutum ne shakiyi to yanzu haka ma ya sake shigar yazo jihar gomben domin gudanar da hawan sallah .

Allah yasa mudace allah yasa mu gama da duniya lafiya ameen summa ameen ku ci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈