World News

video : kalli yadda sheikh daurawa yaja sallar idi a gidan jagora kwankwaso a kano

Kalli yadda sheikh ibrahim daurawa ya jagoranci sallar idi a gidan eng dr rabi’u musa kwankwaso dake jihar kano kan titin milla road .

an gudanar da sallar idi tare da manya manyan jam’iyar nnpp irinsu zababben gwamnan kano abba kabir yusuf da kuma mataimakinsa da kwankwaso da sauransu .

allah ya maimaita mana ameen summa ameen allah ya karbi ibadummu gaba ki daya mun gode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈