World News

Hira da rarara nayi alkawarin taimakawa mutun dubu daya wasu aure wasu gida wasu kuma jari in allah ya yarda

Tirkashi mawaki dauda kahutu rarara ya dauki babban alkawari wanda idan har ya cika mutane zasu ji dadin hakan badan karami ba .

mawaki rarara yace yana da burin taimakawa mutum dubu daya wasu aure wasu kuma gida wasu kuma jari wasu kuma mota ya kuma ce yana bukatar addu’ar mutane akan wannan burin nasa .

allah yasa hakan ta kasance ameen summa ameen mun gode kuci gaba da ziyartar wanna n site domin samun labaran duniya da kuma na siyasa .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈