World News

Masoyana wannan shine wankan sallah na fatima usman kinal

Alhamdulillah masha allah ina yiwa daukacin jama’ar musulmi barka da sallah da fatan kowa yayi sallah lafiya allah ya kara barinmu daku masoya .

sunana fatima usman kinal daya daga cikin jaruman kannywood nasan kuna jin dadi shirye shiryenmu allah yasa mugama da duniya lafiya .

ameen summa ameen allah yasa manzon allah s.a.w ya cecemu nagode sosai sosai .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈