World News

Bayan rarara yayi karar yan kwankwasiyya gurin tinubu sun gana a gidansa dake abuja

Dan gidan shugaban kasa : a karshe dai rarara ya gana da zababben shugaban kasa asiwaju bola ahmed tinubu a gidansa dake garin abuja .

mutane sun fara yiwa rarara cha akan wakar daya saki cewa ankona gidansa kuma anzagi ubansa kuma ance bashi da kowa saboda anga tinubu baya nan .

to yanzu dai ga rarara ga tinubu an hadu a abuja allah yasa mudace ameen summa ameen mun gode meye ra, ayinku akan wannan news da muka kawo muku kuyi reply a comment section .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈