World News

Canza sarkin kano aikin abba ne amma ni zan bashi shawara cewar kwankwaso

Tofah mai girma jagoran jam iyar nnpp eng dr rabi u musa kwankwaso yayi bayani dalla dalla akan canza masarautun jihar kano .

ya kara da cewa canza sarkin kano hakkin abba gida gida me amma kuma shi kwankwaso zai bashi shawara mai kyau akan hakan .

har yanzu dai akwai rudani a cikin tsarin sarautar kano allah yasa mudace ameen summa ameen mun gode da ziyartar wannan site .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈