World News

Innalillahi wa inna ilaihirraj un mawakin kwankwasiyya tijjani gandu ya gamu da hatsarin mota

Innalillahi wa inna ilaihirraj un Babban mawakin gidan kwankwasiyya wanda akafi sani da tijjani gandu ya gamu da mummunan hatsarin mota .

wannan hatsari da tijjani gandu yayi yayi muni muna fatan allah subhanahu wataa’ala ya bashi lafiya da dukkan marasa lafiya na gida da asibiti .

ameen summa ameen allah ya bashi lafiya mai dorewa da dukkan al umar musul mai mun gode kuci gaba da ziyartar wannan site mai albarka .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈