World News

Tofah kalli yadda wani mutum ya fasa bangon gidan yari zai gudu ya bullo a dakin masu gadi

Tirkashi wannan labari ya daurewa mutane kai bakadanba wani mutumi ne dan prison yake ta haka rami a bango domin ya samu hanyar fita .

kuma bayan ya gama hakawa sannan ya fito a bangaren da masu gadin prison din suke zama sannan suka sake kamashi suka mai dashi .

amma wannan labari yaja hankalin mutane allah yasa mudace ameen summa ameen menene ra, ayinku akan wannan labarin da muka kawo muku .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈