World News

Gaskiyar magana akan rasuwar mawaki mr 442 a kasar nijar bayani daga bakin abokinsa ajasu rapper

Subhanallah batun rasuwar mawakin hausar nan wanda akafi sani da mr 442 ba gaskiyane ba saboda abokinsa ya futo yayi bayani dalla dalla .

Abokin mawakin mr 442 wanda akafi sani da ajasu rapper ya bayyanawa duniya cewa sunyi waya da iyayen 442 yananan a raye sannan sunyi waya dashi kansa 442 .

batun cewa ya rasu duk karyace ba gaskiya bane allah yasa mudace ameen summa ameen kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈