World News

Tirkashi ankawo karshen mawaki dauda kahutu rarara akan cika bakin da yayi akan siyasar nigeria

Tofah wannan shekarar ankawo karshen mawaki dauda kahutu rarara akan cika bakin da yayi da kuri akan siyasar kasata nigeria .

mawakin dauda kahutu rarara yace tunda yake bai taba yiwa dan siyasa waka ya fadi ba amma wannan shekarar yayiwa yan siyasa da yawa waka kuma sun fadi .

kamar irinsu air marshal bauchi , nasir yusuf gawuna kano , matawallen zamfara , malam sha aban sharada kano , aisha binani jihar adamawa , kuma dukkansu babu wanda bai fadi kasa wanwarba allah yasa mudace ameen summa ameen .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈