World News

Tofah atiku abubakar ya isa gaban kotu domin kwace nasarar tinubu zuwa gurinsa

Tirkashi ana wata ga wata dan takarar shugaban kasa a jami iyar pdp atiku abubakar ya isa kotu domin kalubalantar nasarar bola ahmed tinubu .

kamar yadda kuka sani bayan kammala zaben shugaban kasa atiku abubakar da sauran yan takarar shugaban kasa sun shigar da kara a kotu domin zargin apc da magudin zabe .

amma shari’a wannan shine zuwan atiku abubakar kotun domin kalubalantar nasarar asiwaju bola ahmed tinubu a gaban kotun allah yasa mudace ameen summa ameen

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈