World News

Yauwa irin wannan hukuncin yakamata ake yiwa masu kwacen waya alhamdulillah

Gaskiya ya kamata ace ana daukar kyakykyawan hukunci akan masu cire mugun makamai su kwaci waya a hannun al umma .

wasu daga cikin masu kwacen wayar sai sunyiwa mutum illa suke karbar waya wasu kuma har kisa sukeyi domin bukatarsu ta kwacen waya ta biya .

kuma kullum abun nasu cigaba yakeyi sosai da sosai allah ya kawo mana saukin wannan lamarin ameen summa ameen mun gode da ziyartar wannan site mai suna hausa world news .com

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈