World News

Babu wanda ya’isa ya hana a rantsar da abba gida gida shugaban yan sandan kano yayi gargadi

Tirkashi babu wanda ya isa ya hana a rantsar da zababban gwamnan jihar kano abba gida gida shugaban yan sanda ya gargadi masu tada tarzoma ranar rantsuwa .

Akwai wasu daga cikin mutanen jijar kano da suke so su tada tarzoma a lokacin rantsar da zababben gwamnan jihar kano abba kabir yusuf .

kwamishinan yan sandan yayi gargadi idan kunne yaji jiki ya tsira allah yasa mudace ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈