World News

Tirkashi ashe wannan ne dalilin da yasa aka kama dr idris dutsan tanshi aka hana bada belinsa

Wannan shine cikakken dalilin da yasa aka kama dr idris dutsen tanshi kamar yadda kuka sani ankama malamin ne a jihar bauchi inda aka tsareshi a kurkuku .

wasu na tunanin kamar rigimar kungiya ce tasa aka kamashi amma kuma ba hakabane abun da yasa aka kamashi shine public disturbance kuma ana saran zai fito washe gari .

to dai wannan shine cikakken dalilin da yasa aka kama dr idris dutsen tanshi allah yasa mudace ameen summa ameen mungode sosai da sosai .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈