World News

Tofah yanzu yanzu kwankwaso da tinubu sun shiga ganawar sirri a kasar faransa

Siyasar nigeria sai dan nigeria yanzu yanzu kwankwaso da asiwaju bola ahmed tinubuna sun shiga ganawar sirri a babban birnin faransa .

wannan ganawa akwai lauje cikin nadi me kuke tunanin zai faru a wannan tafiya ta kwankwaso da tinubu saboda akwai wani abu dake faruwa .

amma allah yasa dukkan wani abu dazai faru ya zama alkhairi akan hakan ameen summa ameen mun gode kuci gaba da ziyartar wannan site mai albarka .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈