World News

Yanzu yanzu anshiga ganawar sirri tsakanin kwankwaso da tinubu a kasar faransa

siyasa rigar yanci Yanzu yanzu anshiga ganawar sirri tsakanin jagoran nnpp kwankwaso da asiwaju bola ahmed tinubu a birnin faransa .

tashar bbc hausa sun wallafa cikakken rahotan akan shafinsu na facebook cewa anshiga ganawar sirrin ne a babban birnin faransa .

allah yasa muji alkhairi tsakanin kwankwaso da asiwaju bola ahmed tinubu ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya da kuma na siyasa .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈