World News

Tofah mawaki rarara ya cika baki akan siyasa daga baya kuma yaji kunya

Tofah mawaki dauda kahutu rarara ya cika baki akan cewa bai taba yiwa wani dan siyasa waka ya fadi zabe amma a yanzu ankawo karshensa .

saboda da yawa daga cikin wanda rararan yayiwa waka sun fadi kamar a jihar bauchi da kano da zamfara da kuma adamawa da sauransu .

allah yasa mudace ameen summa ameen kuci gaba da xiyartar wannan site domin samun labaran duniya da kuma labaran siyasa mun gode .

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈