World News

Tofah jama’ar kano sun fara daukar mataki akan masu kwacen waya da kashe mutane

Tofah lamarin masu kwacen waya a jihar kano yayi muni inda a yanzu haka kanawan sun fara daukar mataki a hannunsu saboda hukuma takiyi musu .

a jihar kano kan titin bayero university kano aka kona adaidaita sahun masu kwacen waya da sannan kuma aka yada labaran a duniya domin mutane su hankalta .

saboda abun yayi muni bakadanba allah yasa mudace ameen summa ameen mun gode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈