World News

Murja ibrahim kunya ta tona asirin wasu manya da suka nemi zina da ita

Tofah murja ibrahim kunya ta bada labarin yadda wasu daga cikin al ummar da suke mu’amala suka nemi suyi zina da ita don biyan bukatarsu .

A gaskiya wasu daga cikin mutane basa mu’amala da celebrity tsakani da allah sai dan biyan bukatunsu da kuma cimma burikansu da suke nema .

Allah yasa mugama da duniya lafiya kuma muyi tarayya da kowa tsakani da allah ameen summa ameen mun gode kuci gaba da ziyartar wannan site .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈