World News

Hukumar yan sanda ta kasa ta karbi bukatar rarara ta dawo da yan sandan dake bashi tsaro data kora

Alhamdulillah yanzu yanzu hukumar yan sanda ta kasa baki daya ta dawo da ma’aikatan dake bawa rarara kariya da aka kora .

kamar yadda kuka sani a baya ankori yan sandan dake bawa rarara tsaro saboda sunyi harbe harbe a inda bai daceba aka basu takardar kora .

amma a yanzu bayan anshiga anfita andawo dasu bakin aiki allah yasa mudace ameen summa ameen mungode sosai da sosai da ziyartar wannan site .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈