World News

innalillahi rikicin kabilanci ya barke a jos kawai kashe al umma akeyi

innalillahi wa inna ilaihirraj un rikicin kabilanci ya mummunan ta azzara a cikin garin jos musamman yankin barikin ladi dake garin plateau .

kamar yadda kuka sani garin jos baya rabo da fadan kabilanci sosai hakan ne yasa mazauna garin ko yaushe a cikin shirinsu suke saboda rigima .

allah ya mana tsari da wannan rikici allah ya kawo mana saukin wannan masifa ameen summa ameen mun gode kuci gaba da ziyartar wannan site mai albarka

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈